Surabaya
Appearance
Surabaya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Surabaya (id) ꦯꦸꦫꦧꦪ Surabaya (jv) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Indonesiya | ||||
Province of Indonesia (en) | East Java (en) | ||||
Babban birnin |
East Java (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,009,286 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 8,573.46 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 351 km² | ||||
Altitude (en) | 5 m-2 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 31 Mayu 1293 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Surabaya (en) | Eri Cahyadi (en) (26 ga Faburairu, 2021) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 60111–60299 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+07:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 031 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | surabaya.go.id |
Surabaya, a tsibirin Java, babban birnin yankin Gabashin Java ce, a kasar Indonesiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 3,457,404. An gina birnin Surabaya a karni na sha uku bayan haifuwan annabi Issa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Gidan tarihi na Pendidikan, Surabaya
-
Hotel na Vasa, Surabaya
-
Balai Pemuda, Surabaya
-
Gidaje a Citraland, Surabaya
-
Grand City, Surabaya
-
Chinese Temple, Surabaya
-
Titin Jalan
-
Tutar Surabaya