Susovan Sonu Roy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Susovan Sonu Roy
Ɗan Fim da Rawa Ɗan Kasar Indiya
Rayuwa
Haihuwa Howrah (en) Fassara, 19 ga Yuli, 1994 (29 shekaru)
ƙasa Indiya
Harshen uwa Bangla (en) Fassara
Karatu
Makaranta Dum Dum Motijheel Rabindra Mahavidyalaya (en) Fassara
Harsuna Bangla (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Jarumi, mai rawa da ɗan wasan kwaikwayo
Tsayi 1.75 m
IMDb nm12610299

Susovan Sonu Roy wanda aka haife shi (19 ga watan Yuli, 1994) a birnin Howrah, yammacin Bengal, a kasar Indiya yayi samartaka shi a Guwahati da Calcutta.[1][2]

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi karatu a jami'ar Dum Dum Motijheel Rabindra Mahavidyalaya, wanda take da alaƙa da West Bengal State University a Calcutta.[1][3][4]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Bayan gama karatun sa, sai ya ɗauki ra'ayin koyan rawa, daga baya ya fara aikin fim.[1][5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]