Suwi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Suwi
Asali
Lokacin bugawa 2010
Asalin suna Suwi
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Zambiya da Finland
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 78 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Musola Cathrine Kaseketi
External links

Suwi fim ne na ƙasar Zambia na shekarar 2010 wanda Musola Cathrine Kaseketi ya rubuta kuma ya ba da Umarni sai Sandie Banda ya taimaka wurin bayar da Umarni.

Makirci[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin ya ba da haske kan wata budurwa da ta yi hatsari ya bar ta ta nakasa, daga baya ta samu soyayya da wani mai ɗauke da cutar kanjamau wanda hakan ya faranta mata rai.[1][2][3]

Yan wasan kwaikwayo[gyara sashe | gyara masomin]

  • Catherine Soko
  • Chantel Mwabi
  • Owas Ray Mwape
  • Yakubu Chirwa
  • Charity Chanda Mwamba
  • Emmanuel Chishimba
  • Madam Chishimba
  • Kangwa Chileshe
  • Chenayi Moyo
  • Emma Mukwasa
  • Boyd Nyirenda
  • Masuthu Kalinda
  • Felix Kalima
  • Melisa Wakoli
  • Sharon-Rose Wakoli

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Suwi - trailer - IFFR 2010 (in Turanci), retrieved 2019-11-03
  2. Suwi - Faith Beyond Limit (Zambia) Trailer (in Turanci), retrieved 2019-11-03
  3. "Suwi". Leffatykki (in Yaren mutanen Finland). Retrieved 2019-11-03.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]