Sydie Peck

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sydie Peck
Rayuwa
Haihuwa 13 Satumba 2004 (19 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa

Sydie Peck an haife shi 16 Maris 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya don ƙungiyar Premier League Sheffield United. An haife shi a Denmark, yana wakiltar tawagar ƙasar Tunisiya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]