Sylvanus Ngele
Appearance
Sylvanus Ngele | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Bangare na | Nigerian senators of the 4th National Assembly (en) |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Wurin haihuwa | Jihar Ebonyi |
Sana'a | ɗan siyasa |
Muƙamin da ya riƙe | mamba a majalisar dattijai ta Najeriya |
Ɗan bangaren siyasa | Peoples Democratic Party |
Sylvanus Ngiji Ngele An zaɓe shi a matsayin Sanata mai wakiltar mazaɓar Ebonyi ta Arewa ta jihar Ebonyi a Najeriya a farkon jamhuriya ta huɗu a Najeriya, inda ya tsaya takara a jam'iyyar PDP. Ya fara aiki a ranar 29 ga watan Mayun shekarar 1999.[1]
Bayan ya hau kujerar sa a majalisar dattawa sai aka naɗa shi kwamitoci akan ɗa'a, tsaro & leƙen asiri (mataimakin shugaba), muhalli da lafiya.[2]
Duba sauran wasu abubuwan
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin mutanen jihar Ebonyi