Tabriz

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tabriz.

Tabriz (da Farsi: تبریز‎) birni ne, da ke a yankin Gabashin Azerbaijan, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Tabriz tana da yawan jama'a 1,558,693. An gina birnin Tabriz kafin karni na takwas kafin haihuwar Annabi Issa.