Tafkin kivu
Appearance
Tafkin kivu | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 1,463 m |
Tsawo | 89 km |
Fadi | 48 km |
Yawan fili | 2,700 km² |
Vertical depth (en) | 485 m |
Volume (en) | 500,000 hm³ |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 1°51′11″S 29°08′07″E / 1.8531°S 29.1353°E |
Bangare na | African Great Lakes (en) |
Kasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango da Ruwanda |
Hydrography (en) | |
Inflow (en) |
duba
|
Outflows (en) | Ruzizi River (en) |
Watershed area (en) | 7,000 km² |
Tafkin Kivu, na ɗaya daga cikin manyan tabkunan Afirka. Tana kan iyaka tsakanin Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo da Ruwanda, kuma tana cikin Albertine Rift, reshen yammacin Gabashin Afirka. Tafkin Kivu ya fantsama cikin kogin Ruzizi, wanda ke gangarowa kudu zuwa tafkin Tanganyika A shekara ta 1894, dan ƙasar Jamus mai bincike kuma jami'in Gustav Adolf von Götzen shine Bature na farko da ya gano tafkin.