Tahrir 2011: The Good, the Bad, and the Politician
Appearance
| Tahrir 2011: The Good, the Bad, and the Politician | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2011 |
| Asalin suna | تحرير 2011: الطيب والشرس والسياسي |
| Asalin harshe | Larabci |
| Ƙasar asali | Misra |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
documentary film da anthology film (en) |
| During | 90 Dakika |
| Launi |
color (en) |
| Bangare | 3 |
| Direction and screenplay | |
| Darekta |
Ahmad Abdalla Amr Salama |
| Muhimmin darasi |
Arab Spring (en) |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Tahrir 2011: The Good, the Bad, and the Politician ( Larabci: تحرير 2011: الطيب والشرس والسياسي ) Fim ne game da abinda ya faru a zahiri na ƙasar Masar, wanda Tamer Ezzat, Ahmad Abdalla, Ayten Amin da Amr Salama suka jagoranta. Fim ɗin dai ya kasu kashi uku ne da ya ƙunshi masu zanga-zangar da jami'an ƴan sanda da kuma bayanan Hosni Mubarak na wasu ƴan siyasa. Fim ɗin ya haɗu da tambayoyi da ainihin hotunan daga zanga-zangar.[1] An fara haska fim ɗin a 68th Venice International Film Festival a matsayin fim ɗin fasalin gasa[2][3] da 2011 Toronto International Film Festival a cikin sashin Mavericks.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- The Square, wani fim na 2013 na Masar-Amurka
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Silvia Aloisi (Sep 9, 2011). "Documentary brings Egypt's revolt to Venice fest". Reuters. Retrieved 3 March 2012.[permanent dead link]
- ↑ Deborah Young (2011-09-13). "Tahrir 2011: The Good, the Bad and the Politician: Venice Film Review". The Hollywood Reporter. Retrieved 3 March 2012.
- ↑ Smith, Ian Hayden (2012). International Film Guide 2012. p. 109. ISBN 978-1908215017.