Amr Salama
Appearance
![]() | |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Riyadh, 22 Nuwamba, 1982 (42 shekaru) |
| ƙasa | Misra |
| Mazauni | Kairo |
| Harshen uwa | Larabci |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar Alkahira |
| Harsuna | Larabci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
darakta, marubin wasannin kwaykwayo da executive producer (en) |
| IMDb | nm1782844 |
| amrsalama.com | |

Amr Salama (Arabic; an haife shi ranar 22 ga watan Nuwamba 1982) shi ne darektan fina-finai na Masar, Mai rubutun ra'ayin yanar gizo, marubucin fim, kuma marubuci.
Ayyukan fim
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a Riyadh, Saudi Arabia,[1] daga baya ya koma tare da iyalinsa zuwa Masar.[2] Ya fara aikinsa na jagora da farko tare da gajeren fina-ffinai da tallace-tallace, bbayan haka ya koma fina-ffinai masu tsawo.
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Fim
[gyara sashe | gyara masomin]- On a Day Like Today (2008)
- Tahrir 2011: The Good, the Bad, and the Politician (jointly with Tamer Ezzat, Ahmad Abdalla and Ayten Amin)
- Asmaa (2011)
- Excuse My French (2014)
- Made in Egypt (2014)
- Sheikh Jackson (2017)
Talabijin
[gyara sashe | gyara masomin]- Tayea (2018)
- Paranormal (2020)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Amr Salama". IMDb.
- ↑ May El Khishen (10 February 2014). "Q&A: Amr Salama, Director of 'Excuse My French'". Scoopempire.com. Retrieved 2016-12-03.
Hanyoyin Hadi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Amr Salama on IMDb
