Zay El Naharda
Appearance
| Zay El Naharda | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2008 |
| Asalin suna | زي النهارده |
| Asalin harshe | Larabci |
| Ƙasar asali | Misra |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
thriller film (en) |
| During | 95 Dakika |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Amr Salama |
| 'yan wasa | |
| External links | |
Zay El Naharda ( Larabci : زي النهاردةالنهارد, A Rana Kamar Yau ) Fim ne na shekarar 2008 na ƙasar Masarmai ban sha'awa, shirin ne nanshine farko da Amr Salama ya rubuta haka-zalika ya bayar da Umarni.
Yan wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]

- May - Basma Hassan
- Yasar - Ahmed El Feshawy
- Muhammad - Asser Yasin
- Hala - Arwa Gouda