Takieta
Appearance
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Jamhuriya | Nijar | |||
| Yankin Nijar | Yankin Zinder | |||
| Sassan Nijar | Takeita Department (mul) | |||
| Gundumar Nijar | Garagoumsa (mul) | |||
| Babban birnin | ||||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 8,554 (2012) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 442 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Takiéta, gari ne, da ke kudu maso tsakiyar Nijar, a Sashen Mirriah, a yankin Zinder . yana kan titin Nationale 1 (Niger), babban titin gabas zuwa yamma, kusan rabin hanya tsakanin Zinder da Tessaoua.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
