Tamaddun Majlish
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Iri | ma'aikata |
| Ƙasa | Bangladash |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1 Satumba 1947 |
| Wanda ya samar | |
| tamaddun.com… | |

Tamaddun Majlish ( Bengali ) ƙungiya ce ta al'adun Musulunci a Gabashin Bengal . Tamddun Majlish shi ne ya kafa tarihi na cigaban Harshe.