Tamer Farid
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Misra |
| Shekarun haihuwa | 10 ga Augusta, 1968 |
| Sana'a |
competitive diver (en) |
| Wasa |
diving (en) |
Tamer Farid (an haife shi ranar 10 ga watan Agustan shekarar 1968) ɗan ƙasar Masar ne mai nutsewa. Ya yi takara a gasar tseren mita 3 ta maza a gasar Olympics ta bazarar shekarar 1984.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Tamer Farid". Olympedia. Retrieved 20 May 2020.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Tamer Farid at Olympedia