Tamy Moyo
Appearance
Thamsanqa 'Tamy' Moyo (an haife ta ranar 5 ga watan Janairu, 1998)ta kasance ƴar wasan kwaikwayo ce ta ƙasar Zimbabue.[1] Ta yi fice bayan ta saki waƙarta ta 2016 "Ndibereke" an kuma san ta da rawar da ta taka a fim ɗin 2020 "Gonarezhou".[2]
Rayuwa ta farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haife ta ne ranar 5 ga watan Janairun shekarar 1998 a Harare, Zimbabwe. Mahaifinta Richard Kohola mai gabatar da shirye-shirye ne a Star FM Zimbabwe wanda aka fi sani da RK. Mahaifiyarta Doris Moyo da kakantarta Makwara ne suka haife ta.
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Year | Film | Role | Genre | Ref. |
---|---|---|---|---|
2020 | Gonarezhou | Chipo | Film |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Tamy Moyo career". pindula. Retrieved 19 October 2020.
- ↑ "NAMA opens Tammy Moyo acting career". herald. Retrieved 19 October 2020.