Tanimu Akawu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tanimu Akawu tsohon jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood yayi fina finai da dama a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, Yana taka rawa a matsayin uba a masana'antar.[1]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Muhammad tanimu shine Cikakken sunan sa anfi sanin sa da tanimu Akawu , ya Sami suna Akawu daga kakannin sa inda sunan ya bishi, an haife shi a jihar filato a garin Jos , a ranar 4 ga watan July shekarar 1974, yayi fina finai da dama a masana'antar[2]

  • Abbana
  • Barrister
  • namijin duniya
  • Nasibi
  • ga duhu ga haske
  • banga masoyi ba
  • Bilal
  • ban shirya ba
  • Mazan ko Matan
  • Artabu[3]
  • duniyar sama
  • Bashin gaba
  • wani gari
  • Zeenat[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.arewablogng.com/mata-yan-fim-cikakkun-karuwai-ne-tanimu-akawu/
  2. https://www.blueprint.ng/the-real-tanimu-akawu/
  3. http://hausafilms.tv/actor/tanimu_akawu
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.