Jump to content

Tanisha Scott

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tanisha Scott (an haife ta a Toronto, Ontario) ta kasance mai tsara wasan kwaikwayo na MTV VMA sau uku wanda akafi sani da aikinta tare da Rihanna, Alicia Keys, Sean Paul da kuma Beyonce . An santa da shigar da motsi na Jamaican dancehall a cikin kiɗa na al'ada.[1]

  1. "Scott panelist at dance forum" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2014-08-11. Retrieved 2024-12-08.