Jump to content

Rihanna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rihanna
Rayuwa
Cikakken suna Robyn Rihanna Fenty
Haihuwa Saint Michael (en) Fassara, 20 ga Faburairu, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Barbados
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Ma'aurata A$AP Rocky (en) Fassara
Hassan Jameel (en) Fassara
Yara
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi, singer-songwriter (en) Fassara, ɗan kasuwa, Jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, Mai tsara tufafi da dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim
Tsayi 173 cm
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Wanda ya ja hankalinsa Aaliyah (en) Fassara
Sunan mahaifi Rihanna, Ri, RiRi da Rihanna
Artistic movement rawa
contemporary R&B (en) Fassara
pop music (en) Fassara
reggae (en) Fassara
hip hop music (en) Fassara
electronic dance music (en) Fassara
Yanayin murya mezzo-soprano (en) Fassara
Kayan kida murya
Jadawalin Kiɗa Def Jam Recordings (en) Fassara
Westbury Road Entertainment (en) Fassara
Roc Nation (en) Fassara
IMDb nm1982597
rihanna.com

Robyn Rihanna Fenty (lafazi-en|riˈænə;[1] An haife ta a ranar 20 ga watan Fabrairun, shekara ta alif dari tara da tamanin da takwas miladiyya 1988) ta kasance 'yar asalin Barbadiya ce, mawaƙiya, marubuciyar waka, kuma 'yar wasan kwaikwayo. An haife ta a garin Saint Michael, Barbados, dake Barbados, sannan ta girma a Bridgetown, kamfamin dake fitar da wakoki na Amurka Carl Sturken da Evan Rogers sun fahinci hazakar ta, tun tana kasar haihuwar ta a shekara ta ( 2003), A dukkanin shekarar (2004), tayi rikodin din gwaje-gwaje a karkashin umurnin Rogers sannan ta kulla kwantaragi tareda Def Jam Recordings bayan baje kolin tsohon shugaba, rapper kuma hip hop producer Jay-Z. A shekara ta ( 2005), Rihanna tasamu karbuwa bayan fitar da album din studiyo dinta Music of the Sun sannan da kuma biyo shi da A Girl like Me (2006). Dukkanin album din anzabe su acikin goma na US Billboard 200

, sannan ta fitar da wakoki dad-daiku "Pon de Replay", "SOS" da kuma "Unfaithful".

Rihanna

Da sakin album din ta na uku Good Girl Gone Bad (2007), Rihanna tasamu nasarar shiga zukatan al'umma amatsayin sex symbol, da sanya dance-pop acikin wakokin ta. Wanda hakan yasa yazama wani babban nasara a rayuwarta kuma yazamam mata sanadiyar samun kyautar Grammy Award na farko a 2008 ceremony. Tayi rikodin din bayan cin zarafinta da tsohon saurayinta yayi, mawaƙi Chris Brown, album din ta na hudu, Rated R (2009), ya Kuma banbanta distinguished for its dark themes and lyrical content. Her pop-influenced fifth studio album, Loud (2010), proved successful producing three Billboard Hot (100) number one singles, "Only Girl (In the World)", "What's My Name", and "S&M". Ta biyo bayan nasarar da fitar da RIAA multi-platinum certified albums, Talk That Talk (2011), da kuma Grammy Award winner Unapologetic (2012). Album din ta na takwas, Anti (2016), yazama na biyu Billboard (200), number one album kuma data daga cikin album din da akafi kwallo a shekarar.[2]

Rihanna

An San ta amatsayin pop icon, Rihanna na daga cikin best-selling music artists na kowane lokaci, tareda sayar da 280 m), illion rikodin a fadin duniya baki daya.[3] Yawancin waƙoƙin ta an Santa su cikin best-selling singles a duniya na kowane lokaci, wanda yahada da wakokin "Umbrella", "We Found Love", "Stay" da "Work", da kuma wokpkin hadin kai "Love the Way You Lie" tareda Eminem. Rihanna itace matashiyar mawakiya data samu fourteen number-one singles kuma tanada( 31 ), a top-ten singles a [[Billboard Hot 100|Billboard Hot (100), kuma tanada sama da (30), na top-tens a United Kingdom da Australia, wanda yasa yazama mawakiya na farko a karni na (21st), data kai ga yin hakan.[4] She was named the Digital Songs Artist and Top Hot (100), Artist of this century, as well as the all-time top Pop Songs artist by Billboard.[5][6][7][8] Bugu da Kari, itace Spotify da Apple Music's mawakiyar da akafi kallon ta a kowane lokaci a duniya.[9][10]

Daga cikin awards and accolades, Rihanna ta samu kyautar Grammy Awards guda tara, da American Music Awards guda goma sha uku, Billboard Music Awards guda goma sha biyu. Ita ce kuma me rike da na shida a Guinness World Records.[11] Har wayau, ita aka ba kyautar fara American Music Award for Icon a shekara ta (2013 ), da kuma Michael Jackson Video Vanguard Award a shekara ta (2041), Rihanna ta karba kyautar the Fashion Icon lifetime achievement daga Council of Fashion Designers of America a shekara ta (2014), A shekara ta ( 2012), Forbes na hudu acikin celebrity mafi karfi a duniya, sannan Time sun sata daga cikin most influential people a duniya, shekarar (2012 da 2018).[12] Rihanna ansama sunan Harvard University's "Humanitarian of the Year" daga Harvard Foundation a farkon shekara ta (2017).[13]

Rihanna

Anzabe ta Ambassador karkashin gwamnatin Barbados a shekara ta ( 2018), wanda ayyukanta suka kunshi taimakon cigaban Ilimi, bude ido da sa hannun jari.[14].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 1. "Hard-To-Pronounce Celebrity Names". Business Insider. 18 May 2012.
 2. ="Drake Is Spotify's Most Streamed Artist of 2016". Rap-Up. 14 December 2016. Retrieved 18 December 2016.
 3. "Rihanna at Roc Nation". ROCNATION.
 4. "Rihanna's 30 Top 10 UK singles". Official Charts.
 5. "Digital Songs Artist of the Decade". Billboard. Archived from the original on 15 July 2010.
 6. "Rihanna Rules as No. 1 Artist in Pop Songs Chart". Billboard
 7. cite web. Retrieved 22 October 2017. line feed character in |website= at position 17 (help); More than one of |work= and |website= specified (help)
 8. McIntyre, Hugh (5 December 2017). "Spotify's Most Popular Artists of 2017: Ed Sheeran Beats Drake For Most-Streamed Artist of the Year".
 9. "Rihanna is the first female artist to surpass 2 Billion streams on Apple Music". NME.
 10. "List of Rihanna's Guinness world records". Go Barbados. Archived from the original on 2023-07-13. Retrieved 2019-02-09.
 11. "The World's 100 Most Influential People: 2012". Time. Retrieved 9 September 2016.
 12. "Rihanna named Humanitarian of Year". Harvard Gazette.
 13. "Rihanna appointed as ambassador by Barbados". BBC News. 22 September 2018. Retrieved 23 September 2018.

.