Chris Brown

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Chris Brown
Chris Brown (6936274970).jpg
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliTarayyar Amurka Gyara
sunan haihuwaChristopher Maurice Brown Gyara
sunaChristopher, Maurice Gyara
sunan dangiBrown Gyara
lokacin haihuwa5 Mayu 1989 Gyara
wurin haihuwaTappahannock Gyara
partnerno value Gyara
harsunaTuranci Gyara
place of detentionMen's Central Jail Gyara
convicted ofdomestic violence Gyara
genrecontemporary R&B, hip hop music, pop music, dance music Gyara
record labelRCA, Jive Records Gyara
award receivedGrammy Award for Best R&B Album Gyara
makarantaEssex High School Gyara
work period (start)2005 Gyara
ƙabilaAfirnawan Amirka Gyara
cutabipolar disorder Gyara
voice typetenor Gyara
instrumentvoice Gyara
discographyChris Brown discography Gyara
official websitehttps://www.chrisbrownworld.com/home/ Gyara
Wolfram Language entity codeEntity["MusicAct", "ChrisBrown::4jmvw"] Gyara

Christopher Maurice Brown (an haife shi a 5 ga watan Mayu, 1989) mawakin kasar Amurka ne, marubcin waka, dan'rawa kuma mai shirin fim.

An haife shi a Tappahannock, Virginia, yana daga cikin masu waka a cocin su, da kuma yin waka da rawa a wasu wurare na matasa. Ya kulla yarjejeniya da Jive Records a 2004, Brown yasaki album dinsa a shekarar data biyo baya. An zabe ta na biyu a US Billboard 200 sannan daga bisani ya samu tabbacin daga Recording Industry Association of America (RIAA), inda ya saida Kofi sama da miliyan uku a duk duniya gaba daya.[1] tare da fitar da wakar sa guda na farko "Run It!" Wanda tazama na daya a US Billboard Hot 100, Brown yazama jarumi na farko namiji amatsayin jagora tun bayan Diddy a 1997 da yasamu wakar sa kwara daya ta farko ta kai sama chart din. Album dinsa na biyu Exclusive (2007) spawned his second Hot 100 number one "Kiss Kiss", kari da "With You" da kuma "Forever". The album was also certified double platinum by the RIAA. Hakan yakarawa kasuwancin yin wakansa shi kadai kasuwa, Brown yafito acikin wakoki da dama kamar "No Air", tare da mawaki Jordin Sparks, "Shortie Like Mine" tare da raffa Bow Wow da kuma "Shawty Get Loose" tare da Lil Mama da T-Pain. Wakokin an zabe su na uku, da na tara, na goma da kuma na takwas a US Billboard Hot 100 respectively.[2][3][4] Album din sq na ukuGraffiti yafitar da ita a karshen wannan shekarar, wanda yahada da na sama daga cikin wakokinsa dai-daiku "I Can Transform Ya". Album din Brown na hudu F.A.M.E. (2011) tazama na farko data kai na daya q Billboard 200; ta kere sauran wakokin sa "Yeah 3x", "Look at Me Now", da "Beautiful People". F.A.M.E. kuma da ita yasamu kyautar Grammy Award for Best R&B Album na farko a 54th Grammy Awards.[5] Album din sa na biyar Fortune yafitar da ita a 2012, tare da X, Royalty da kuma Heartbreak on a Full Moon wanda suka fita a shekarun da suka biyo baya, dukkanin su sun kai na 5 a saman Billboard 200 charts.[6]

Bayan aikinsa a bangaren wake-wake, Brown ya shiga shirin yin fina-finai. A 2007, ya fito a cikin shirin fim dinsa na farko Stomp the Yard, kuma yafito amatsayin bako acikin jerin shirye-shiryen wasannin telebijin na The O.C.. Wasu fina-finai da Brown ya fito aciki sun hada da This Christmas (2007), Takers (2010), Think Like a Man (2012), da kuma Battle of the Year (2013).

A 2009, Brown yasamu mayar da hankalin mutane akansa na musamman, bayan an same sa da zargin felony akan tsohuwar budurwar sa, mawakiya Rihanna; an yanke masa dauri a gidan jaru na shekara biyar a zaman Kira da kuma watanni shida akan yin ayyukan jama'a.[7]

Brown ya saida sama da miliyan 100 na rikodin dinsa a duk duniya, making him one of the world's best-selling music artists.[8] A dukkanin aikin sa, Brown has won several awards, tareda Grammy Award, 15 BET Awards, 4 Billboard Music Awards, da 6 Soul Train Music Awards. According to Billboard, Brown shine yazama bakwai wadanda suka fi yawan Hot 100 shiga cikin chart da guda 90.[9]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Template:Citation
  2. [BillboardURLbyName "Billboard – Updated Album Charts from the most Trusted Music Magazine"] Check |url= scheme (help). Billboard. chris brown.  Unknown parameter |chart= ignored (help);
  3. Shortie like Mine Chart Track. ACharts. Retrieved August 16, 2008.
  4. Lil Mama and Chris Brown – Shawty Get Loose – Music Charts. Accharts.'.' Retrieved August 16, 2008.
  5. McDonnell, Evelyn. "Chris Brown rises with 'F.A.M.E.' three years after arrest". Los Angeles Times. 
  6. Platon, Adelle (November 24, 2015). "Chris Brown Reveals New 'Royalty' Release Date". Billboard. Retrieved November 26, 2015. 
  7. Settlement reached in Chris Brown's alleged beating of Rihanna, Los Angeles Times, June 22, 2009
  8. Holland, Rebecca (June 7, 2018). "Chris Brown Net Worth: 5 Fast Facts You Need to Know". Heavy.com. 
  9. Trust, Gary. "Drake's 'God's Plan' Leads Billboard Hot 100, Bebe Rexha & Florida Georgia Line's 'Meant to Be' Rises to No. 2". Billboard.