Michael Jackson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jackson (1992)

Michael Joseph Jackson (29 Augusta 1958 - 25 Yuni 2009) mawaƙin Amurika ne, marubucin waka, mai rawa, mai shiryawa, sannan kuma jarumi, Wanda yana daya daga cikin sanannu kuma wadan da suka sami nasara a cikin mawakan kowanne lokaci gaba daya. Ana masa lakabi da sarkin salon waka na pop kuma ya kasance daya daga cikin mawakan da aka fi tasirantuwa da dasu a salon waka na pop. Shine wanda yafi kowanne mawaki saida wakokinsa a lokacin da yake da rai. Gudun mowar sa a harkar waka, rawa, da kuma salon kwalliyarsa tare kuma da kebantacciyar rayuwarsa data fito fili sunsa ya zama sananne a duk duniya a mawaka tsawon shekara Arba'in.

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.