Diana Ross
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | Diana Ernestine Earle Ross |
| Haihuwa | Detroit, 26 ga Maris, 1944 (82 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Ƙabila | Afirkawan Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Robert Ellis Silberstein (en) Arne Næss, Jr. (en) |
| Ma'aurata |
Berry Gordy (mul) Gene Simmons (mul) |
| Yara |
view
|
| Ahali |
Arthur Ross (en) |
| Karatu | |
| Makaranta |
Cass Technical High School (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | mawaƙi da jarumi |
| Kyaututtuka | |
| Ayyanawa daga |
gani
|
| Mamba |
The Supremes (en) |
| Artistic movement |
pop music (en) soul (en) rhythm and blues (en) disco (en) jazz (en) rawa |
| Yanayin murya |
soprano (en) |
| Kayan kida | murya |
| Jadawalin Kiɗa |
Motown RCA (en) |
| Imani | |
| Addini |
Baptists (en) |
| IMDb | nm0005384 |
| dianaross.com | |


Diana Ross ƴar Amurka ce, yar wasan kwaikwayo kuma shahararriyar mawakiya, mai salon pop. An haife ta a 1944 a Detroit, Michigan. Ross tayi aiki a matsayin sakatariya ta Motown Records a Detroit. Ta fara samun nasara tare da ƙungiyar mawaƙa ta The Supremes ta Motown. Supremes sune mafi nasara a kamfanin Motown a cikin 1960s. Sun sayar da miliyoyin albam kuma sun ba da damar sauran ayyukan mawaƙa baƙaƙe ƴan Amurka su zama shahararru tare da sauraron su a duniya.
Diana Ross ta sami nasarar aikin ta ita kaɗai daga shekarun 1970 zuwa gaba. Ita mai wasan kwaikwayo ce da ake biyan kuɗi mai yawa. Ta kuma fito a fina -finai uku: Lady Sings The Blues, labarin mawaƙin blues Billie Holiday; Mahogany, labari game da mai zanen kayan sawa; da The Wiz, na sigar baƙaƙen amurkuwa na littafin The Wonderful Wizard of Oz.
Rayuwar Sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Tana da aure da yara biyar da kuma jikoki biyu.