Janet Jackson

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Janet Jackson

Janet Damita Jo Jackson (16 Mayu 1966 - ) mawaƙiyar Amurika ce. An haifi Janet Jackson ne a birnin Gary dake Jihar Indiana dake ƙasar Amurika.