Tanit Phoenix
Appearance
![]() | |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Durban, 24 Satumba 1980 (45 shekaru) |
| ƙasa | Afirka ta kudu |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Sharlto Copley (mul) |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
dan wasan kwaikwayon talabijin da model (en) |
| Tsayi | 174 cm |
| IMDb | nm1801063 |
| tanitphoenix.co.za | |

Tanit Phoenix (An haife ta a ashirin da hudu 24 ga watan Satumba shekara ta alif dari tara da tamanin miladiyya 1980)[1][2] Yar wasan kwaikwayo kuma mai zane-zane ta kasar Afirka ta Kudu.
An san ta da kayan wasan ninkaya da hotunan kamfai bayan fitowar ta a shirin Sports Illustrated Swimsuit Issue a cikin 2003 kuma a cikin mujallar GQ da FHM a cikin wannan shekarar.
Rayuwar farko.
[gyara sashe | gyara masomin]
Tanit Phoenix an haifeta a Durban, KwaZulu-Natal, ita yar asalin Holland da Irish ce.[3][4]
Fim
[gyara sashe | gyara masomin]| Year | Title | Role | Notes |
|---|---|---|---|
| 2005 | Crazy Monkey Presents Straight Outta Benoni | Megan Alba | |
| Lord of War | Candy | ||
| 2008 | Kamasutra Nights | Alexandria | Direct to Video |
| 2010 | Schuks Tshabalala's Survival Guide to South Africa | Sexy Nurse | |
| Lost Boys: The Thirst | Gwen Lieber | Video | |
| Spud | Eve Wilson | ||
| Death Race 2 | Katrina Banks | Video | |
| 2012 | Safe House | Hostess | |
| Mad Buddies | Kelsey | ||
| 2013 | Death Race 3: Inferno | Katrina Banks | Video |
| Spud 2: The Madness Continues | Eve Wilson | ||
| Gallowwalkers | Angel | Video | |
Talabijin
[gyara sashe | gyara masomin]| Year | Title | Role | Notes |
|---|---|---|---|
| 2005 | Charlie Jade | Malachi's associate #1 | Episode: "Things Unseen" |
| 2009 | The Philanthropist | Lap Dancer | Episode: "San Diego" |
| 2011–2012 | Femme Fatales | Lilith | Lead Role |
Music video
[gyara sashe | gyara masomin]| Year | Title | Artist |
|---|---|---|
| 2012 | "Unholy" | Taxi Violence |
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Tanit Choice". Tanit Phoenix website. 2 May 2010. Archived from the original on 2 May 2010. Retrieved 7 May 2011.
- ↑ "Tanit Phoenix Biography". IGN. Archived from the original on 20 March 2011. Retrieved 15 June 2019.
- ↑ "Tanit Phoenix". Ask Men. Archived from the original on 23 June 2010. Retrieved 15 June 2019.
- ↑ "Tanit Phoenix". Tullylish Parish. Archived from the original on 27 July 2015. Retrieved 15 June 2019.
Hanyoyin Hadi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]| Wikimedia Commons has media related to Tanit Phoenix. |
Rukunoni:
- Commons category link from Wikidata
- Wikipedia articles with ISNI identifiers
- Wikipedia articles with LCCN identifiers
- Wikipedia articles with NLK identifiers
- Pages with red-linked authority control categories
- Wikipedia articles with VIAF identifiers
- Wikipedia articles with WorldCat-VIAF identifiers
- Haihuwan 1980
- Rayayyun mutane
