Tattaunawa:Dakin karatu na Abrehot
Appearance
Karin bayani Akan rashin Ma'anar makalar Dakin Karatu na Abrehot
[gyara masomin]Ina cikin kirkikira makala ta dakin karatu na Abrehot Anna naga kasaka mashi alamin rashin ma'ana ,tabbas zama iya ganin kuskuren Kalmar ko jimla Hakan ya faru saboda yanzun nike gudanar da aikin ta kafin nashiga gyaran wannan.kurakran Ibrahim abusufyan (talk) 05:50, 22 Satumba 2024 (UTC)