Dakin karatu na Abrehot
Dakin karatu na Abrehot | |
---|---|
public library (en) | |
Bayanai | |
Farawa | ga Janairu, 2022 |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Habasha |
Region of Ethiopia (en) | Addis Ababa |
Dakin karatu na Abrehot dakin karatu ne na mutane Wanda ya ke a garin Addis Ababa kasar ethiopia.An soma bayana bude gurin a watan janairu a shekarar 2020.Inda aka gudanar da bikkn bude wurin daga mai girma minista Abiy Ahmed Wanda shine ya Assasa aikin[1].An Gina wurin akan zunzurutun kudi birr biliyan daya .Wanda wurin yanada fadingit da yakai 190,000 mita,dakin karatun ya kasance shine mafi girma a kasar ta Ethiopia[2] Kalmar Abrehot tana nufin 'Haskakawa' da yaren amharik ,wurin na gaba da wani gini na alfarma a kasar Ethiopia,Wanda aikin ginin wurin ya samu daga wani kamfanin da akecewa ZIAS Design International PLC,Wanda Ginin wurin mai girman mita 190,000 ya dauki lokaci mai tsawo har shekarar biyu kafin akamalashi , wurin na dauke da bangarorin karatu har guda hudu,Wanda ya bashi damar zama na daya daga cikin baban gine-gine na dakin karatu na mutane a kasar Ethiopia.Sanan zai iyya daukar kimanin mutane 2,000 masu anfani dashi a lokaci guda,Tsarin ginin abrehot ya kasu kashi gida ukku[3] wanda ya hada da duka ilimin cikin kofa da kuma na waje.Ilimin lambun ilimine na waje,wanda aka tsara shi da iccen zaitun,wanda kewaye da shukar sessa daga tsakiya,don bashi damar cigaba da yin yado cikin jin dadi na asalin hallitu.Ilimin mai inganci akan bayar dashi a manajar yanar gizo Wanda aka rabashi rukuni - rukuni .Haka zalika shi kanshi tsakiyar ginin na dakin karatu shima dakin karatu ne Wanda yake dauke dawurin ajiyar littatafi guda takwas 8,Dakin yin taro,wurin sayar da abinchi,da kuma inda yara zasu ke karatu.Sau taro da yawan kungiyoyi masu zaman Kansu sun yi kira ga gwamanati da su bayar da tallafi na littatafai ga wannan katafaran dakin karatu na Abrehot[4]Wanda suka hada da litatafai na kariya kashashen wajr,ta kuma litatafai na kasar habasha da kuma offishin na prim minister ,dakin karatu na Abrehot a yanzun haka a alkinta bincike binceke guda 300,000 na cikin guda da kuma na kasar waje.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Addis Ababa Gets Top Public Library Built with Over 1 Billion Birr
- ↑ Abrehot, Ethiopia's Biggest Library, Opens to Public
- ↑ https://ketemajournal.com/story/abrehot-library/ "Ketema Journal Sep-Oct 2022"
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2024-09-22. Retrieved 2024-09-22.