Jump to content

Tattaunawa:James Kent

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gyara akan taken Mukala

[gyara masomin]

@Abusule dankofa...Yakamata karinga lura wurin sunan da kake sakama mukala. kabar rubuta sunan mukala da yaren turanci indai ba suna bane wanda baze iya canzuwa ba. Misali a wannan Mukalar wannan (chef) din yakamata ace ka fassara ta. ba ka rubutata da turanci ba Saifullahi AS (talk) 21:16, 13 Disamba 2024 (UTC)[Mai da]

@Saifullahi AS nagode insha'Allahu za'a gyara Abusule dankofa (talk) 21:48, 13 Disamba 2024 (UTC)[Mai da]