Jump to content

Tattaunawar user:Abusule dankofa

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abusule dankofa! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:31, 4 Satumba 2023 (UTC)[Mai da]

Karin haske

[gyara masomin]

@Abdurra'uf Uthman barka da safiya Abusule dankofa (talk) 13:25, 6 ga Yuli, 2024 (UTC) Barka da aiki @abusule dankofa. Kana aiki da kokari sosai,sai dai ka kara maida hankali wajan sanya Manazarta, hakan zai karama aikinaka kyau sosai. Pharouqenr (talk)[Mai da]

Gaisawa

[gyara masomin]

@Dev ammar barka da safiya Abusule dankofa (talk) 13:27, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)[Mai da]

Sannu da Aiki. Dev ammar (talk) 13:32, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)[Mai da]