Jump to content

Tattaunawa:MATSALOLIN DA KAFAFEN YADA LABARAI SU KE FUSKANTA A NAJERIYA SANADIYAR CUTAR CORONA

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

I don't want to see it appeared Salam Mustapha Gambo, menene baka son gani ya fito?. -Em-mustapha t@lk 15:22, 8 ga Yuli, 2020 (UTC)[Mai da]

Salam Mallam Mustapha bear with me na rasa yadda aka yi rubutun na ya fito Wanda take cewa I DON'T WANT TO SEE IT APPEARS. SANNAN MUKALAR NI NA RUBUTA SOSAI. IDAN KA TUNA RANNAN NA FADA MAKA INA RUBUTAWA. NA KAI MAKO GUDA INA RUBUTAWA. WANI WAJE NA DANNAN KAWAI SAI NAGA HAKA. PLS BEAR WITH ME.

Toh babu komi Mustapha Gambo, shike nan! Ka riƙa sanya ~~~~ guda hudu a dukkan lokaci da kayi magana a shafin ka na Wikipedia, domin ya sanya sunan ka da lokaci kamar yadda kake gani a magana na, saboda mai karatu yasan waye ya rubuta. Yawwa amma tunda babu manazarta (references) a makalar sannan kuma bayanan ta sun maida hankali ne akan wani bangare na irin illolin da aka fuskanta sanadiyar samuwar cutar koronavirus a duniya, wanda anan kafi mayar da hankali akan kafafen yaɗa labarai, to zan mayar da maƙalar zuwa suna kamar haka; Matsalolin da Cutar Koronavirus ta haifar a Duniya kaga a karkashin wannan sai mu kawo dukkanin matsalolin da aka fuskanta sanadiyar zuwan cutar acikin kowane bangare na rayuwar alumma a duniya. Nagode. -Em-mustapha t@lk 17:26, 8 ga Yuli, 2020 (UTC)[Mai da]