Jump to content

Tattaunawa:Musuluncikemagana

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Babu tsari[gyara masomin]

Ba haka tsarin HausaWikipedia yake ba, ina ganin kana da bukatar ka duba Teahouse da kuma Insakulofidiya ta hausa. Kuma ina mai sanar da kai cewa administraton wannan user group din mai suna User:The Living love zai goge wannan bayanin da kayi. amman zamuyi kokarin ganin cewa mun saka a kan hanya

Anasskoko (talk) 10:32, 30 Satumba 2019 (UTC)[Mai da]