Jump to content

Tattaunawa:Mutum

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

banbancin mutum da dan adam[gyara masomin]

Nayi kokarin hada wannanan mukalar da sashen ta na turanci mai taken "human" amma sai na samu cewa an rigada da anhada ta da mukala mai taken "Dan Adam'. Inaga yakamata a hade wannan mukalar ta mutum da kuma dan adam zuwa daya. Saifullahi AS (talk) 22:31, 2 Oktoba 2023 (UTC)[Mai da]