Jump to content

Tattaunawa:Thomas Kaminski

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Wannan @Abdurra'uf Uthman maƙalar da ka kirkiro yanzu babu komai acikinta mi hakan ke nufi ?. Mu sani fa ilimi mu ke yaɗawa kuma aikin sa kai muke!. BnHamid (talk) 05:59, 19 Disamba 2023 (UTC)[Mai da]

Ok. Zan yi qoqarin inganta ta. Ngd Abdurra'uf Uthman 06:02, 19 Disamba 2023 (UTC)[Mai da]