Jump to content

Tattaunawa:Wiki for Climate Change And Global Warm

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Assalamu aliku warahamatullahi wa bawakatuhu. Barkanmu daa war hake tare da fatan kowa na lafiya ameen. Ina mai sanar da ku cewa, akwai taro na wikipedia da zan gudar Inshaallahu mai sune Wiki for climate change and global warm insha'allahu zai gudana a wata Febrailu shekara ta 2022. Dafatan Allah Yasa Mu dace ameen. Ga maik son karin bayani, ga URL na project din:
Bissalam. Dan uwanku a Wikimedia, Umar-askira (talk)