Tattaunawar Wikipedia:Gasar Wikitionary Editathon in Katsina
Sabon sasheAppearance
Latest comment: shekaru 3 da suka gabata by Uncle Bash007 in topic Amin Waslm
Barka da ƙoƙari User:Uncle Bash007, ina ganin wannan shafi ta gasar Wiktionary, a manhajar Wiktionary tafi cancanta ayi ta, saboda acan ne gasar ta gudana, kuma editocin ma ayyukan su a can suke. Em-mustapha talk 15:15, 30 Disamba 2021 (UTC)
Ok man Musty nima nayi tunani haka sai nayi tunani ai Wiktionary words kawai ake ajiyewa.. but inshaa Allahu nan gaba za'ai inda yafi dacewa Uncle Bash007 (talk) 23:09, 30 Disamba 2021 (UTC)