Tattaunawar Wikipedia:Shafin tattaunawa
Appearance
Ina godiya har yanzu babbar matsalar da nake fuskanta shi ne yadda zan rinka yin amfani da shafin insakulofidiya na Wikipedia a saukake.
Amma dai Ina koyo a sannu ahankali.(Mustapha Gambo (talk) 07:01, 9 ga Yuli, 2020 (UTC)) Mustapha Gambo
- @Mustapha Gambo idan kana san kwarewa a wajen amfani da Wikipedia, kana bukatan kwararran Administrator wanda zai taimaka maka, idan kana san ka koya zan iya taimaka maka. An@ss_koko(Yi Magana) 06:08, 6 Mayu 2021 (UTC)