Jump to content

Tattaunawar user:BASHIR A SANI GWANKI

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abubakar A gwanki Ina bukatar taimakonka matuka.(BASHIR A SANI GWANKI (talk) 14:44, 23 ga Janairu, 2019 (UTC))[Mai da]

Hausa Wikimedians UG[gyara masomin]

Barka da aiki Bashir, Dangane da kokarin da mukeyi na ganin munsami amincewar UserGroup dinmu na HausaWikimedians, daga cikin tattaunawar da mukeyi da WikimediaFoundation (WMF), sun umurce mu, da cewan mu goge sunayen da kuka rubuta a members section na group din (idan baka taba rubutawa ba), sai mu sanar-daku, Ku sake rubuta sunanku a karo na biyu. dafatan zakayi kokari wurin sake sanya sunanka → Hausa Wikimedians User Group. Nagode sosai. The Living love (talk) 02:24, 25 ga Faburairu, 2019 (UTC)[Mai da]

Ok ya aiki the living leve?+ BASHIR A SANI GWANKI (talk) 15:35, 5 ga Janairu, 2020 (UTC)[Mai da]

Barka da aiki Bashir A Sani Gwanki, Inason sanar da kai cewa ina neman abani ikon gudanarwan administrator, zaka iya duba bukata na anan Nema/Request Administrator, dafatan zaka goyi baya ta hanyar sanya *'''Support''' --~~~~. Nagode sosai. The Living love (talk) 05:51, 10 ga Maris, 2019 (UTC)[Mai da]

Sorry mustapha wayana ya samu matsala ne wlh afuwan. BASHIR A SANI GWANKI (talk) 15:32, 5 ga Janairu, 2020 (UTC)[Mai da]

Ina tayaka murna,Congratulation. Allah ya kara basira. BASHIR A SANI GWANKI (talk) 15:39, 5 ga Janairu, 2020 (UTC)[Mai da]

Taimako[gyara masomin]

Barka da ƙoƙari Bashir A Sani Gwanki, wani taimako kake b buƙata? Zaka iya magana anan ƙasa, sai kayi sainin zan baka amsa.The Living love (talk) 19:09, 5 ga Yuli, 2019 (UTC)[Mai da]

OK Idan inasan gane mukalar da ba ayiba ya zanyi??? BASHIR A SANI GWANKI (talk) 15:15, 5 ga Janairu, 2020 (UTC)[Mai da]