Tattaunawar user:Ibrahim saddiq ahmad
Abubakar A Gwanki
[gyara masomin]Asl. Lallai kam naga masomin aikin ka Ibrahim. Fatan dai ka tuna da Ni. Kuma Ni Kwararre ne a shafin Wikipedia kana bukatar taimako Na to Zan taimaka. Abubakar A Gwanki (talk) 10:48, 30 Disamba 2018 (UTC)
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Dafatan kazo kuma zaka cigaba da taimakon samar da Ilimi. Zaka iya duba wadannan shafukan [1], da Yadda zaka Koya taimako a Wikipedia don samun Karin bayani Idan kanada tambaya za'a baka amsa.
Sannu da aiki Ibrahim! Ina maison sanar dakai cewar akwai shafinmu na masu taimako a harshen Hausa meta:Hausa Wikimedians User Group, akwai bukatan ka ziyarta kuma ka sanya sunanka a amatsayin memba. Nagode
Hello! Ibrahim Saddiq I would like to let you know that I have started our Hausa editors community user group Hausa Wikimedians User Group in order to have a connected and collaborative working environment, that would serve as a primary place for co-ordinating of activities that would support us all in our editing and other related endeavors to improve and make quality contents of the Wikimedia projects. Please don't hesitate to add yourself. Thanks
The Living love (talk) 06:47, 7 ga Janairu, 2019 (UTC)
Hausa Wikimedians UG
[gyara masomin]Barka da aiki Ibrahim saddiq ahmad, Dangane da kokarin da mukeyi na ganin munsami amincewar UserGroup dinmu na HausaWikimedians, daga cikin tattaunawar da mukeyi da WikimediaFoundation (WMF), sun umurce mu, da cewan mu goge sunayen da kuka rubuta a members section na group din (idan baka taba rubutawa ba), sai mu sanar-daku, Ku sake rubuta sunanku a karo na biyu. dafatan zakayi kokari wurin sake sanya sunanka → Hausa Wikimedians User Group. Nagode sosai.
Gayyata zuwa fassara
[gyara masomin]Barka dai Ibrahim! Ina mai sanar da Kai cewa a yanzu zaka iya fassara duk wani shafi na wikipedia zuwa harshen hausa da taimakon "fassarar google". Na gode! Engr Muhammad Khamis (talk) 16:39, 12 ga Janairu, 2019 (UTC)
Nagode