Tchirozérine (sashe)
Appearance
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Jamhuriya | Nijar | ||||
| Yankin Nijar | Yankin Agadez | ||||
| Babban birni | Tchirozérine (gari) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 244,706 (2012) | ||||
| • Yawan mutane | 1.58 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 154,746 km² | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||





Tchirozérine (lafazi: /cirozerin/) ya kasance wani Sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Agadez, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Tchirozérine. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen da ya kai adadin 328,018[1].
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 19 December 2019.
