Jump to content

Tebogo Moerane

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tebogo Moerane
Rayuwa
Haihuwa Mookgophong (en) Fassara, 7 ga Afirilu, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 165 cm

Tebogo Pholoso Moerane (an haife shi a ranar 7 ga watan Afrilu shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyar 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida . Ya wakilci Afirka ta Kudu a gasar kwallon kafa a gasar Olympics ta bazara ta 2016 .

An haife shi a Mookgophong, ya taka leda a gasar Premier ta Afirka ta Kudu don Bidvest Wits, Black Leopards da Royal AM, kuma a mataki na biyu na Baroka . [1]

  1. Tebogo Moerane at Soccerway