Template:Muƙalar mu a yau 01

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Saratu Gidado
Saratu Gidado (17 Janairu 1968 – 9 Afrilu 2024), wacce aka fi sani da Daso, ƴar wasan fina-finan Najeriya ce, a masana’antar fina-finan Kannywood. Daso ta fi fitowa a matsayin muguwa a finafinan ta. Ta fara fitowa a fim a shekarar 2000 a fim ɗin Linzami Da Wuta, wanda kamfanin shirya finafinai na Sarauniya Movies ta shirya.