Terrorism and Kebab
Appearance
Terrorism and Kebab ( Larabci: الإرهاب والكباب, Transliterated: Al-irhab wal kabab ) sanannen fim ne na barkwanci na kasar Misira na shekarar 1992 tare da Adel Emam.[1]
Yan wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]- Adel Emam a matsayin Ahmed
- Yousra a matsayin Hind
- Kamal el-Shennawi a matsayin ministan harkokin cikin gida
- Ahmed Rateb a matsayin Shalabi
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hedges, Chris (18 November 1992). "Cairo Journal; That's Entertainment. But Is It Blasphemy, Too?". The New York Times. Retrieved May 28, 2023.