Jump to content

Tessy Igomu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tessy Igomu
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan jarida

Tessy Igomu ƴar jaridar Najeriya ce kuma shugabar bincike ta jaridar The Punch. [1] [2] A shekarar 2022, ta zama mace ta farko da ta lashe kyautar Gwarzuwar 'Yar Jarida ta Afirka ta Yamma a 2022 a Taron Kyautar Watsa Labarai da Kyaututtuka na Yammacin Afirka (WAMECA). [3] [4]

  1. Ejekwonyilo, Ameh (2023-11-12). "Nigerian wins West African journalist of the year award". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-03-13.
  2. "PUNCH welcomes new reporters with an intensive three-week training – PUNCH Media Foundation" (in Turanci). Retrieved 2024-03-13.
  3. "Nigerian female journalist wins West Africa Journalist of the Year". Media Foundation For West Africa (in Turanci). 2022-10-23. Retrieved 2024-03-13.
  4. Admin. "Tessy Igomu Wins 2022 West Africa Journalist Of The Year At West Africa Media Excellence Conference And Awards (WAMECA)". Retrieved 13 March 2024.