Thabani Kamusoko
Appearance
Thabani Kamusoko | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Bulawayo, 1987 (36/37 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Thabani Scara Kamusoko (an haife shi a ranar 2 ga watan Maris 1988) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Zimbabwe wanda ke taka leda a kulob din Zambiya Super League na ZESCO United. A da yana tare da Young Africans a Tanzaniya.[1]
Ƙasashen Duniya
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 11 ga watan Fabrairun 2009 ya fara buga wasan kwallon kafa na kasar Zimbabwe a wasan sada zumunci da Tanzania. [2]
An zabe shi ne a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta shekarar 2019.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Thabani Kamusoko at Soccerway
- Thabani Kamusoko at National-Football-Teams.com
- Thabani Kamusoko at Footballdatabase