The Legend of Ngong Hills (fim)
Appearance
The Legend of Ngong Hills (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2011 |
Asalin suna | The Legend of Ngong Hills |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Kenya |
Characteristics | |
Genre (en) | animated film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Kwame Nyong'o (en) |
External links | |
Specialized websites
|
The Legend of Ngong Hills gajeran fim ne na shekarar 2011 na kasar Kenya wanda Kwame Nyong'o ya bada umarni, dangane da Maasai. An haska fim ɗin ya a 2011 Trinidad and Tobago Film Festival,[1] kuma ya lashe kyautar mafi kyawun wasan kwaikwayo, a bikin bayar da kyautar fim a karo na 8, a yankin Afrika.[2][3]
Sharhi
[gyara sashe | gyara masomin]Labarin shirin game da Ogre ne, wanda ya saba kai wa kauyen Maasai hari, amma sai ya yi soyayya da kyakkyawar budurwa mai suna Sanayian.
Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Derek Assetto a matsayin Ogre
- Doreen Kemunto a matsayin Sanaiyan
- Steve Muturi a matsayin Mzee
- Joseph Waruinge a matsayin Maasai Warrior
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The Legend Of Ngong Hills". 19 July 2020. Retrieved 10 June 2020.
- ↑ "Kenyans The Legend on Ngong Hills wins AMAA". animationsa.org. Archived from the original on 8 August 2014. Retrieved 31 July 2014.
- ↑ "Trinidad and Tobago Film Festival: The Legend on Ngong Hills". ttfilmfestival.com. Retrieved 31 July 2014.