Jump to content

The Letter (fim, 2019)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Letter (fim, 2019)
Asali
Lokacin bugawa 2019
Asalin harshe Harshen Swahili
Ƙasar asali Kenya
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
During 84 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Maia Lekow (en) Fassara
Chris King (en) Fassara
Tarihi
External links

The Letter fim ne na shekarar 2019 na Kenya wanda Maia Lekow da Chris King suka bada Umarni. An zaɓi shi daga Kenya don Mafi kyawun Fim ɗin Fim na Duniya a Kyautar Kwalejin Kwalejin na 93, amma ba haka bata cimma ruwa ba-(fim din ba'a zabe shi ba).[1]

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Wani matashi ya ziyarci ƙauyen kakarsa domin sanin gaskiyar zance game da zarginta da maita, da ake.[2]

  1. "'The Letter' picked to represent Kenya in 2021 Oscars". Nairobi News. 10 November 2020. Retrieved 10 November 2020.
  2. Lodge, Guy. "IDFA Film Review: 'The Letter'". Variety. Retrieved 10 November 2020.