The Road to Sunrise

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Road to Sunrise
Asali
Lokacin bugawa 2017
Asalin harshe Chewa language
Turanci
Ƙasar asali Malawi
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Shemu Joyah (en) Fassara
Tarihi
External links

The Road to Sunrise fim ne na wasan kwaikwayo na Malawi da aka shirya shi a shekarar 2017 wanda Shemu Joyah ya jagoranta.[1] An zaɓe shi a matsayin fim ɗin da ka shigar na Malawian a Best Foreign Language Film a Kyauta 91st Academy Awards, amma ba a zaɓe shi ba.[2] Shi ne fim na farko da Malawi ta gabatar a fannin Oscar na Harshen Waje (Foreign Language Oscar category).[3][4]

"Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Tapiwa Gwaza as Nanawake
  • Bright Kabota as Lamba

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Blantyre on 'The Road to Sunrise'". The Times Group. Archived from the original on 14 April 2020. Retrieved 21 November 2018.
  2. "87 Countries In Competition for 2018 Foreign Language Film Oscar". Academy of Motion Picture Arts and Sciences. Retrieved 8 October 2018.
  3. Kilday, Gregg (8 October 2018). "Oscars: 87 Countries Submit Films in Foreign-Language Category". The Hollywood Reporter. Retrieved 8 October 2018.
  4. Gondwe, Edith (11 October 2018). "The Road to Sunrise up for Oscars". The Nation. Retrieved 13 October 2018.