The Rooftops (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Rooftops (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2013
Ƙasar asali Faransa da Aljeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 92 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Merzak Allouache (en) Fassara
'yan wasa
Kintato
Narrative location (en) Fassara Aljeriya
External links

Rooftops ( Larabci: السطوح‎, fassara: Es-stouh) fim ne da a ka yi shi a shekarar 2013 na ƙasar Aljeriya wanda Merzak Alouache ya ba da umarni. [1] An fara fim ɗin a bikin Fim na London na shekarar 2013.[2][3]

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Adila Bendimerad a matsayin Assia
  • Nassima Belmihoub a matsayin Selouma
  • Ahcène Benzerari a matsayin Cheikh Lamine
  • Aïssa Chouhat a matsayin Halim
  • Mourad Ken a matsayin Hamoud
  • Myriam Ait el Hadj a matsayin Layla
  • Akhram Djeghim a matsayin Hakim
  • Adlane Djemil a matsayin karimo
  • Amal Kateb a matsayin Aïcha

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Britannica Book of the Year 2014 - Page 307 1625131712 2014 "Merzak Allouache, Algeria's most important living director, made one of his best films with Es-stouh (The Rooftops), a sharp metaphoric drama boldly exploring the country's social divisions."
  2. "London Film Festival 2013: full line-up". Screen. Retrieved 20 May 2020.
  3. "BFI London Film Festival listings - Sunday October 20 2013". Evening Standard. 17 September 2013. Retrieved 20 May 2020.