Jump to content

The Rugged Priest

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Rugged Priest
Asali
Lokacin bugawa 2011
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Kenya
Characteristics
Genre (en) Fassara biographical film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Bob Nyanja
External links

The Rugged Priest fim ne na tarihin rayuwar Kenya da aka shirya shi a shekarar 2011 wanda Bob Nyanja ya ba da umarni.[1][2] Fim ɗin ya dogara ne akan rayuwa da mutuwar John Anthony Kaiser.[3]

  • Jason Corder a matsayin Jakadan Amurka
  • Lwanda Jawar a matsayin Father Ian
  • Oliver Litondo a matsayin Bishop na Katolika
  • Serah Ndanu a matsayin Alice
  • Ainea Ojiambo a matsayin Ole Shompole
  • Colin Simpson a matsayin Uba John Kalser

Fim ɗin ya lashe lambar yabo ta Golden Dhow a bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na Zanzibar.[4]

  1. "Why Nyanja film will irk politicians". The Standard (Kenya). 4 March 2011. Retrieved 18 October 2019.
  2. Kerongo, Grace (2 March 2011). "Kenya: Bob Nyanja - 'Sue Me, I Will Still Screen Rugged Priest'". AllAfrica.com. Retrieved 18 October 2019.
  3. Orido, George (6 November 2010). "'The Rugged Priest' ruffles feathers at the Junction". The Standard (Kenya). Retrieved 18 October 2019.
  4. "Bob Nyanja's 'Rugged Priest' wins top movie award". Daily Nation. 2 July 2011. Retrieved 14 October 2019.