The Sea Is Behind

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Sea Is Behind
Asali
Lokacin bugawa 2014
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Moroko da Faransa
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Hicham Lasri (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Hicham Lasri (en) Fassara
External links

The Sea Is Behind (Larabci: البحر من ورائكم‎, al-baḥr min warāʾikum) fim ne na wasan kwaikwayo da aka shirya shi a shekarar 2014 na Morocco wanda Hicham Lasri ya ba da umarni.[1] An nuna shi a cikin sashin Panorama na bikin 65th Berlin International Film Festival.[1]

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Malek Akhmiss a matsayin Tarik[1]
  • Fairouz Amiri a matsayin Dalenda
  • Mohammed Aouragh a matsayin Murad[1]
  • Hassan Ben Badida a matsayin Daoud
  • Salah Bensalah a matsayin Lotfi
  • Najat Khairallah a matsayin The veterinary
  • Adil Lasri a matsayin Adil
  • Yassine Sekkal a matsayin Mikhi
  • Zineb Smaiki a matsayin Mahaifiyar Murad
  • Hanane Zouhdi a matsayin Rita[1]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin fina-finan 'yan madigo, 'yan luwadi, bisexual ko transgender na 2015

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 1.3 1.4 "Selection of Fictional Films in Panorama Now Complete: 34 Features from 29 Countries". berlinale.de. Retrieved 1 February 2015.