Jump to content

The Small Millionaire

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Small Millionaire
Asali
Lokacin bugawa 1948
Asalin suna المليونيرة الصغيرة
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Launi black-and-white (en) Fassara
'yan wasa
External links

The Small Millionaire (Larabcin Misira;Al-Millionairah al-Saghirah, Hausa l; Ƙaramin Miloniya) wani fim ne na wasan kwaikwayo na Masar a shekarar 1948 wanda Kamal Barakat ya bada umarni kuma ya rubuta. Tauraruwarsa Rushdy Abaza da Faten Hamama .

Kyakkyawar budurwa ta ƙaunaci wani matukin jirgi kuma tana son aurensa, amma kakarta, 'yar wani dangi na Turkiyya, ba ta yarda ba kuma ba za ta yarda ta auri mutumin ba. Daya daga cikin yan uwa yayi kokarin shawo kan kakar ta karɓi wannan. Kaka ta rasu kuma matar ta gaji wasu daga cikin dukiyarta. Mai sonta sai ya hakura da aurensu, yana tunanin kowa zai dauka ya aure ta ne don dukiyarta. Ta tabbatar masa da cewa wannan ba gaskiya ba ne kuma ta amince masa da sonsa, sai su auri juna.

  • Faten Hamama a matsayin budurwa.
  • Rushdy Abaza a matsayin ma'aikacin matukin jirgi.
  • Maryam Munib
  • Fu'ad Shafiq
  • Film summary, Faten Hamama's official site. Retrieved on 27 December 2006.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]