The Sparrow (fim na 1972)
Appearance
The Sparrow (fim na 1972) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1972 |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra da Aljeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 105 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Youssef Chahine (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Youssef Chahine (en) |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Youssef Chahine (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Misra |
External links | |
Al Asfour ( Larabci: العصفور, "The Sparrow") wani fim ne da a ka yi shi a shekarar 1972 wanda Youssef Chahine ya ba da umarni,[1][2][3] tare da Ali Badrakhan[4] a matsayin darakta na biyu.
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Yuni, 1967, a jajibirin Yaƙin Kwanaki Shida. Sparrow ya bi wani matashi ɗan sanda da ke zaune a wani ƙaramin kauye a Upper Egypt wanda mazauna garin ke shan muzgunawa wani ɗan kasuwa mai cin hanci da rashawa. Jami’in ɗan sandan ya tsallake rijiya da baya da wani ɗan jarida da ke binciken abin da ake ganin kamar wata badakala da ta shafi satar makamai da na’urorin yaki da manyan jami’ai ke yi. Youssef Chahine yana ba mu hoto na "kwakwalwa", mutane masu sauƙi na ƙasarsa waɗanda wasu ke amfani da su don samun arziki.
'Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Salah Kabil a matsayin Yusif Fath el-Bab
- Ali El Sherif a matsayin Rawf
- Mahmoud El-Meliguy as Ryad
- Seif El Dine a matsayin Ismail
- Mariem Fakhr El Dine a matsayin Fatma
- Habiba
- Mohsena Tewfik a matsayin Bahiya
- Sid Ali Kouiret
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Egypt's cinematic gems: The Sparrow". MadaMasr.
- ↑ "THE SPARROW". Misr International Films. Archived from the original on 2018-09-11. Retrieved 2024-02-11.
- ↑ "Youssef Chahine, the Cosmopolite of Egyptian Cinema". Harvard Film Archive. Archived from the original on 2018-08-30. Retrieved 2024-02-11.
- ↑ "Ali Badrakhan - Director Filmography، photos، Video".