The Story of Racheltjie De Beer

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Story of Racheltjie De Beer
Asali
Lokacin bugawa 2019
Asalin suna Die verhaal van Racheltjie de Beer
Asalin harshe Afrikaans
Ƙasar asali Afirka ta kudu
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
External links

Racheltjie de Beer fim ne na Afirkaans na shekarar 2019 game da wata budurwa 'yar Afirkaner, Racheltjie de Beer a zamanin Voortrekker wacce ta sadaukar da kanta don ceton rayuwar ɗan'uwanta. Daraktan shine Matthys Boshoff kuma furodusa shine Johan Kruger. Brett Michael Innes da Matthys Boshoff ne suka rubuta wasan kwaikwayon ko fim din.

An shirya fim ɗin a cikin Gabashin Free State (Fouriesburg area).

Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Herman de Beer - Stian Bam
  • Racheltjie de Beer - Zonika de Vries
  • Jamie de Beer - Johannes Jordan
  • George Lundt - Marius Weyers
  • Jacoba Lundt - Sandra Prinsloo
  • Sara Lundt - Antoinette Louw

Saki fim din a kasuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin ya fara a bikin allo na Silver a Camps Bay . Stian Bam ya sami lambar yabo ta Allon Azurfa saboda rawar da ya taka a matsayin mahaifin Racheltjie.[1] An shirya yin gasa a ƙarƙashin taken Yara na guguwa (Racheltjie de Beer) a cikin Gasar Ba da labari a Bikin Fim na Duniya na San Diego a watan Oktoba shekarar 2020.[2] Ana kuma kiran fim ɗin da sunan Storm Riders don sakin sa na Arewacin Amurka.[3]

Duba waau abubuwa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Racheltjie de Beer
  • Jerin fina-finai na harshen Afirka

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Video: Lokprent van Racheltjie de Beer-rolprent bekendgestel". Maroela Media (in Turanci). 2019-08-26. Retrieved 2019-10-14.
  2. "The Re-Imagined 2020 San Diego International Film Festival Announces Festival to Feature Virtual Village & Drive-In Movies! | San Diego International Film Festival" (in Turanci). 2020-09-23. Archived from the original on 2021-01-09. Retrieved 2020-09-29.
  3. "Storm Riders". primevideo.com. Retrieved 11 April 2022.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]